ha_tn/jer/09/07.md

904 B

Harsunansu kibiyoyi masu kaifi ne

Wannan yana magana ne da harsunan mutane kamar an kibiya musu kibiyoyi saboda yadda mutane suke cutar da wasu ta maganganun su. Anan 'yarukan' su ke wakiltar jawaban su. AT: "Kalmomin nasu kamar kibiyoyi ne masu kaifi da ke cutar wasu mutane" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Da bakunansu suna shaida salama ga maƙwabtansu

Anan maganganun mutane suna wakiltar ta "bakinsu". AT: "Suna magana, suna cewa suna son zaman lafiya tare da maƙwabtansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

amma da zukatansu suna shirya masu maƙarƙashiya

Anan 'zukatan' su ke wakiltar sha'awar mutane. Wannan yana magana ne game da su suna son cutar da maƙwabtansu kamar dai dabba ce da ke tsugune tana jiran kawo wa abincinta hari. AT: "amma ainihin abin da suke so shi ne halakar da maƙwabtansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)