ha_tn/jer/09/04.md

787 B

yayi hankali da maƙwabcinsa kuma kada ya amince da kowanne irin ɗan'uwa

"yi hattara kada ka yarda da dan'uwanka Isra'ilawa, kuma kar ma ka yarda da dan uwanka"

Kowanne mutum yana yiwa maƙwabcisa ba a kuma ba ya faɗin gaskiya

"Dukkanin mutane suna izgili da junan su, kuma basa fadin gaskiya"

Harsunansu na koyar da abubuwan ƙarya

Anan ana wakiltar mutane da “harsunansu” don ƙarfafa maganganunsu. AT: "Suna koyar da abubuwa na yaudara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a cikin yaudararsu sun ƙi su shaida ni

Yahweh yayi magana akan zama tsakanin mutanen da suke maƙaryata kamar suna zaune a tsakiyar yaudara. AT: "Gidanku yana cikin gidajen maƙaryata" ko "Kuna zaune a tsakiyar maƙaryata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)