ha_tn/jer/07/33.md

303 B

waɗannan mutanen

"mutanen Yahuda"

dabbobin duniya

"namomin jeji na ƙasar"

ƙarar murna da ƙarar farin ciki

Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya kuma ana maimaita su don ƙarfafawa. AT: "sautukan mutane na murna da farin ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)