426 B
426 B
babban wurin Tofet
Wannan sunan wani wuri ne da Isra’ilawa ke yanka sacrificeda 'ya'yansu ga allahn ƙarya ta ƙona su da wuta. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Kwarin Ben Hinnom
Wannan sunan kwari ne a kudu da birnin Yerusalem, inda mutane suke yanka hadaya ga gumakan ƙarya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
za a binne jikkuna a Tofet
"za su binne mutanen da suka mutu"