312 B
312 B
Gama 'ya'ya maza na Yahuda
Wannan yana nufin mutanen Yahuda. AT: "mutanen Yahuda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Yahweh ya ƙi kuma ya watsar
Waɗannan kalmomin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya kuma ana maimaita su don ƙarfafawa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)