ha_tn/jer/07/27.md

356 B

Saboda haka ka sanar da waɗannan maganganun gare su, amma ba zasu saurare ka ba. Faɗi waɗannan abubuwan a gare su, amma ba zasu ba ka amsa ba

Wadannan jimlolin guda biyu sun ce abu daya, Na biyu ya jaddada sakon na farkon. AT: "Ka gaya musu sakona, amma ba za su saurare ku ba ko amsa muku ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)