ha_tn/jer/07/24.md

636 B

Amma basu saurara ko su kula ba

Zai yiwu ma'anoni su ne 1) sun ƙi su mai da hankali ga Yahweh, maimakon su yi masa biyayya da ƙwazo. AT: "sun rabu da ni maimakon su kusance ni" ko kuma 2) sun ci gaba da zama da rauni maimakon ingantawa. AT: "sun daɗa muni maimakon mafi kyau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Amma basu saurare ni ba

Waɗannan jimlolin suna nufin abu ɗaya kuma ana maimaita su don ƙarfafawa.

suka taurare wuyansu

Wannan karin magana ne wanda ke nufin sun kasance masu taurin kai. AT: "sun zama masu taurin kai" ko "sun yi tsayayya da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)