554 B
554 B
Da gaske tsokana ta suke yi? - wannan furcin Yahweh ne - ba kansu suke tsokana ba, har kunya ta kasance a kansu?
Wannan tambayar tana buƙatar amsa mai kyau. Ana iya bayyana shi azaman bayani. AT: "suna tsokanar kansu, don haka kunya ta same su!" ko "suna damuwa kuma suna kawo kunya akan kansu!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
fushina da hasalata zasu kwararo a wannan wurin
Yahweh yayi maganar fushin sa kamar wani abu ne wanda za'a iya zubowa. AT: "Zan hukunta wannan wurin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)