ha_tn/jer/07/16.md

286 B

kar ka yi wa mutanen nan addu'a, kuma kar ka ɗaga muryar makoki ko ka faɗi addu'a a madadinsu, kuma kada ka roƙe ni, gama ba zan ji ka ba

Waɗannan jimloli huɗun kowane ma'anarsu ɗaya ce kuma ana maimaita su don ƙarfafawa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)