ha_tn/jer/07/12.md

453 B

Saboda haka ku je wuri na dake shiloh, inda na bar sunana ya zauna nan da farko

Anan "inda na bari sunana ya zauna" karin magana ne wanda ke nufin wannan shine wurin da ake bautawa Yahweh. AT: "wurin da nake Shiloh inda na fara bawa mutanena damar bautata" (Duba: fgis_idiom)

lokuta zuwa lokuta

Wannan kalmomin yana magana ne wanda yake nufin anyi wani abu sau da yawa. AT: "akai-akai" ko "dagewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)