ha_tn/jer/07/08.md

1.0 KiB

kun amince da maganganu na ruɗami da ba zasu taimake ku ba

Wadannan tambayoyin suna tsammanin amsar tabbatacciya don nuna cewa Allah ya san zunuban da suke aikatawa. Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: "Kayi sata, ka kashe, kuma ka yi zina. Ka rantse ... kuma ka bi waɗansu alloli waɗanda ba ka san su ba."

Sa'an nan sai kuzo ku tsaya a gabana a wannan gidan da ake kira da sunana kuma a ce, "An cece mu," saboda kawai kuyi dukkan waɗannan abubuwan banƙyama?

Wannan tambayar tana buƙatar amsa mai kyau don sanya batun cewa Allah ya san munafuncin maganganunsu da ayyukansu. Ana iya fassara wannan azaman bayani. AT: "To ku zo ku tsaya ... don haka kuna iya aikata waɗannan abubuwan ƙazantar." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Wannan gidan dake ɗauke da sunana, ya zama ƙogon mafasa a idanunku?

Wannan ƙaddara ce ta haikalin Yahweh. Ana iya bayyana shi cikin tsari mai aiki. AT: "gidan da ke nawa" ko "haikalin da kuke bauta mini" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)