ha_tn/jer/06/27.md

679 B

mai gwada mutanena, kamar mai gwada ƙarfe

Yahweh ya gwada Irmiya yana gwada mutanensa da wanda yake gwada ƙarfe don ya ga yadda yake da kyau. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Mazuga suna zuga da wutar dake ƙonesu

Allah yana maganar azabtar da mutanensa kamar azurfa kuma yana tafasa azurfar a cikin wuta mai zafi. Waɗannan jimlolin suna jaddada cewa wanda yake dafa ƙarfen yana aiki tuƙuru. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Tacewar ta ci gaba tsakaninsu

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Za ku ci gaba da tsaftace su" ko "Za ku ci gaba da ƙoƙarin tsarkake su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)