317 B
317 B
Ƙararsu na ruri kamar teku
Ƙaredarar amo da sojoji ke yi ana kwatanta su da babbar kara ta teku. AT: "Sautin da suke yi yana da ƙarfi sosai, kamar sautin teku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)
hannuwanmu kuma sun yi sanyi cikin azaba
"hannayenmu sun yi rauni saboda muna cikin damuwa"