ha_tn/jer/06/20.md

919 B

Mene ne ma'anar wannan turare mai ƙanshi na lubban da ake kawowa daga sheba a gare ni? ko wannan ƙanshi mai daɗi daga ƙasa mai nisa?

Allah yana amfani da waɗannan tambayoyin don tsawata wa mutane. AT: "Turare daga Sheba da ƙamshi mai daɗi daga ƙasa mai nisa ba komai a gare ni." ko kuma "Ba na son hadayunku na ƙonawa na lubban daga Sheba ko raƙuman ƙanshi mai daɗi daga ƙasa mai nisa." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

zan sa sanadin tuntuɓe akan waɗannan mutane

"Ina gab da sanya cikas a gaban wannan mutanen." Yahweh yayi magana game da masifun da zai kawo wa Isra'ilawa kamar su ne tubalin da mutane suka yi tuntuɓe. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Za a zuga babbar al'umma su taso daga ƙasa mai nisa

Kasancewa da ''zuga'' yana nufin shirya yin wani abu. AT: "ana shirin zuwa daga ƙasa mai nisa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)