856 B
856 B
Ka tsaya a mararrabar hanya
Hanyoyi na nufin hanyoyin da mutane ke rayuwarsu. Yahweh yana so Isra’ilawa su tambayi abin da ke kyakkyawar hanyar rayuwarsu kuma su yi hakan. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Na sa maku matsara ku saurari muryar ƙaho
Yahweh yayi magana game da annabawansa kamar dai su masu tsaro ne waɗanda aka aiko su faɗakar da mutane game da haɗari. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Zan kawo masifa kan mutanen nan
"nan gaba kadan zan hukunta wadannan mutanen"
Ba su saurari maganata ko dokata ba, amma sun ƙi ta
A nan “ba su kula da maganata ba” tana nufin rashin sauraron abin da Allah ya faɗa, kuma “ƙi shi” yana nufin ƙin bin dokar Allah. AT: "Ba su saurari abin da na ce ba. Maimakon haka sun ƙi bin dokokina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)