ha_tn/jer/06/13.md

876 B

daga ƙaraminsu zuwa babbansu

Kalmomin "daga ƙarami zuwa babba" ya nuna cewa dukkan mutanen Isra'ila suna cikin kalmar "dukkansu," komai muhimmancinsu. AT: "dukkansu, gami da mafi ƙarancin ƙarfi, mafi ƙarfi, da kowane ɗayansu, masu son zuciya ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

'Salama, Salama,' alhali kuwa ba salamar

"Lafiya lau, duk lafiya," amma ba lafiya

Suna jin kunya lokacin da suka aikata abin ƙyama?

Allah yayi amfani da wannan tambayar don ya nuna fushin sa cewa mutane basa jin kunyar zunubansu. AT: "Sun aikata manyan zunubai, kuma ba sa jin kunya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Don haka zasu faɗi cikin masu faɗowa; za a kawo su ƙasa lokacin hukuncinsu

Anan "fadowa" tana wakiltar kashewa. AT: "za a kashe su tare da sauran waɗanda aka kashe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)