ha_tn/jer/06/01.md

731 B

Ku busa ƙaho cikin Tekowa

Ana amfani da ƙaho don gargaɗi cewa za a kai wa mutane hari. AT: "Ku busa ƙaho a Tekowa don faɗakar da mutane cewa za a kawo musu hari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ku tada tuta kan Bet Hakkerem

Mai yiwuwa ma'anoni sune 1) siginar hayaƙi ne daga wuta. AT: "kunna wuta don kunna hayaki a Bet Hakkerem don faɗakar da mutane game da abokan gaba masu zuwa" ko 2) AT: "Ka daga wata tuta a saman garin Bet Hakkerem don yi wa mutane kashedi game da abokan gaba masu zuwa"

ko wannen su zai yi kiwo tare da hannunsa

Ana yawan magana da sarakuna a matsayin makiyayan mutanensu. AT: "Sarakuna da sojojin su zasu je wurin su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)