ha_tn/jer/05/30.md

557 B

Abubuwan banƙyama da tsoratarwa sun faru

Waɗannan su ne mugunta da firgici waɗanda aka ambata a aya ta 30.

Annabawa suna anabci da ha'inci

"Annabawa suna annabcin karya" ko "Annabawa suna yin karya lokacin da suke annabci"

amma me zai faru a ƙarshe

"amma me za ka yi a ƙarshen wannan duka?" Yahweh yayi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa mutane za su yi nadama idan suka hukunta su saboda hakan. AT: "amma daga ƙarshe zan hukunta ku kuma zaku yi nadama game da muguwar halinku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)