ha_tn/jer/05/18.md

315 B

bani da nufin in hallakar

"ba zai halakar ba"

ya yi mana dukkan waɗannan abubuwa?

Maganar "waɗannan abubuwa" tana nufin aika runduna don kai musu hari. AT: "anyi duk waɗannan abubuwa don cutar damu" ko "aika sojojin ƙasashen waje don su kawo mana hari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)