ha_tn/jer/05/16.md

856 B

Kwarinsu kamar buɗaɗɗen kabari ne

Kabarin da aka bude shine wanda aka shirya don sanya gawawwaki da yawa a ciki. Sojojin makiya za su kashe mutane da yawa. AT: "Sojojin wannan ƙasar za su yi amfani da kibiyoyinsu su kashe mutane da yawa" ko "Saboda kibiyoyin dakarunta, mutane da yawa za su mutu kuma a binne su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Zasu cinye amfanin da ka girbe

Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "Don haka sojojin wannan al'ummar za su ci abincin da kuke tsammanin girbi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Zasu rurrushe biranenka masu ganuwa da takobi

Takobin takamaiman abin da mutane ke amfani da shi wajen yaƙi. AT: "Za su yi amfani da makamansu don cinye garuruwanku masu ƙarfi waɗanda kuka amince da su don su tsare ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)