ha_tn/jer/05/10.md

772 B
Raw Permalink Blame History

Ku hau sama gun garkunan inabinta ku gano ku hallaka

A cikin ayoyi 10-13 Yahweh yayi magana da magabtan Israila. Ana iya bayyana wannan a cikin zance. AT: "Ku makiya Isra'ila, ku hau kan gonakinta na inabi" farfajiyoyi "(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Amma kada ku hallakar da ita duka

"kar ku hallaka su gaba daya"

Ba zai yi kome ba; ba wata cuta da zata zo kanmu

Karin magana "ka fado mana" na nufin "ka same mu." AT: "Babu wata cuta da za ta same mu" ko "babu wanda zai cutar da mu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ba kuwa zamu ga takobi ko yunwa ba

Anan "gani" kwatanci ne na ƙwarewa, kuma "takobi" alama ce ta yaƙi. AT: "ba za mu fuskanci yaƙi ko yunwa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)