ha_tn/jer/05/07.md

989 B

Donme zan gafarta wa waɗannan mutane?

Yahweh yayi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa bashi da dalilin gafartawa waɗannan mutanen. AT: "Saboda abubuwan da suke yi, ba zan iya gafartawa waɗannan mutane ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

amma sun aikata zina, sun riƙa tafiya suna cincirindo zuwa gidajen karuwai

Wannan na iya zama kwatanci na rashin aminci ga Allah da kuma bautar gumaka, amma bautar gumaka har da karuwanci. AT: "sun kasance marasa aminci a gare ni kuma sun tafi da yawa zuwa gidajen karuwai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Don haka ba zan hukunta su ba?

Yahweh yayi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa abubuwan da suke yi suna da muni ƙwarai da gaske cewa ba zai sami jinƙai ba amma zai hukunta su. AT: "Saboda suna yin waɗannan abubuwan, zan hukunta su ... lallai zan rama wa kaina a kansu." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])