ha_tn/jer/05/04.md

263 B

Sa'an nan nace

Irmiya yana magana.

Amma dukkan su sun karya karkiyarsu tare, sun tsintsinke sarƙoƙin da suka ɗaure su ga Allah

Karkiyar da sarƙoƙi suna wakiltar dokar da ke ɗaure Allah da mutanensa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)