ha_tn/jer/05/01.md

736 B

Daga nan ka duba kayi tunani akan wannan

"duba ka bincika"

Ko za a sami mutum ɗaya ko akwai wanda

"wa ke yin abin da ke dai-dai"

idanunka ba aminci suke kallo ba?

Irmiya ya yi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa abin da Yahweh yake so shi ne aminci. Son mutane su zama masu aminci ana magana akan neman aminci. AT: "kuna neman aminci." ko "kuna son mutane su zama masu aminci." (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

Ka bugi mutanen, duk da haka basu ji zafi ba

Allah ya azabtar da mutanensa ta hanyoyi daban-daban. A nan ana magana ne kamar dai ya buge su. AT: "Kuna azabtar da mutane, amma ba su kula" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)