ha_tn/jer/04/30.md

571 B

mazan da suka yi sha'awar ki yanzu sun yashe ki

Allah ya yi magana game da al'umman da Yahuda ta dogara da su don wadata da kasuwanci kamar su maza ne da suka yi sha'awar Yahuda. Waɗannan al'umman za su ƙi Yahuda lokacin da suka ga hukuncin Allah. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

wahala kamar a lokacin haihuwar ɗan fari

An yi amfani da wannan misalin don nuna yadda Yahuda za ta kasance cikin baƙin ciki ƙwarai. AT: "damuwa mai tsanani kamar zafi da wahalar da mace take sha yayin haihuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)