Kalmar "duba" a nan tana faɗakar da mu da mu kula da bayanan ban mamaki da suka biyo baya.
Wannan wahayin annabci ne game da yadda ƙasar Isra’ila za ta kasance bayan an ɗauke mutanen duka zuwa bauta.