ha_tn/jer/04/16.md

602 B

Zasu zama kamar masu tsaron nomammiyar gona

A hankali a tsare birni don hana mutane shiga da fita ana magana kamar suna kula da hankali don hana mutane sata daga gare ta. AT: "za su kiyaye Yerusalem a hankali kamar masu tsaro waɗanda ke kiyaye gonar da ta dace" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Zai buga har zuciyarki

Anan "zuciya" mai yiwuwa tana nufin motsin rai, kuma "buge zuciyar ka sosai" - mai yiwuwa yana nufin haddasa musu wahala mai tsanani. AT: "Zai zama kamar ya bugi zuciyar ku" ko "Zai sa ku wahala mai ban tsoro" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)