ha_tn/jer/04/13.md

732 B

Kaiton mu, gama zamu zama hallakakku

"Wannan mummunan abu ne". Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "don zasu lalata mu" ko "don zasu hallaka mu duka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ki wanke zuciyar ki daga mugunta ya Yerusalem

Wannan gargaɗi ne ga mutanen da ke zaune a Yerusalem su tuba. "Tsabtace zuciyar ka" na nuna ta cire sharri daga rayuwarsu. AT: "Mutanen Yerusalem, ku daina yin mugunta" ko "Mutanen Yerusalem, ku daina yin mugunta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

an ji zuwan masifa daga tuddan Ifraim

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "mutane suna jin labarin bala'in da ke zuwa daga Ifraimu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)