ha_tn/jer/04/11.md

587 B

Iska mai ƙuna daga wajen filayen hamada, zata yi wajen ɗiyar mutanena

Anan "iska mai ƙuna" tana wakiltar maƙiyi mai tsananin tsoro da rashin tausayi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ba zata sheƙe ba ko kuwa ta tsarkake su

Kalmomin "sheƙe" da "tsarkakewa" na nuni ga busa fata marasa amfani daga hatsi. Iska kawai ake buƙata don hakan. AT: "Ba zai zama iska mai sauƙi ba don hura ƙaiƙayi daga hatsi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

zan furta shari'a a kansu

"ku sanar da hukuncinsu"