ha_tn/jer/04/09.md

261 B

Duk da haka takobi tana sara gãba da ransu

Anan makiya ana shirye su kashe mutane ana maganarsu kamar takobi mutum ne wanda yake kashe mutane. AT: "makiyanmu a shirye suke su yanka mu da takubbansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)