ha_tn/jer/04/01.md

1016 B

zai zama gare ni zaku juyo

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) wannan umarni ne da ke jaddada wanda ya kamata su koma zuwa gare shi. AT: "sa'annan ku dawo wurina" ko "to ku bauta min" 2) wannan maimaita magana ce ta farko, wacce ke bayyana wani yanayi. AT: "idan za ku dawo wurina" ko "idan za ku sake fara yi mini sujada" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

Idan kuka kawar da ƙazantattun abubuwa daga gabana

Anan "abubuwan banƙyama" na nufin gumaka, waɗanda Allah ya ƙi. AT: "Idan kuka cire gumakanku masu banƙyama daga gabana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

baku ƙara bari na ba

Anan "yawo" a misalai ne na rashin aminci. AT: "idan kun kasance masu aminci a gare ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ku yi huɗar ƙasarku, kada kuma ku yi shuka cikin ƙayayuwa

Yahweh ya gaya wa mutane su shirya rayuwarsu kamar yadda manomi ke shirya ƙasa don shuka. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)