ha_tn/jer/02/35.md

648 B

lallai fushinsa ya juya daga gare ni

Anan ana magana da fushi kamar mutum ne wanda zai iya juya baya ga Isra'ila. Juyawarsa yana wakiltar dakatarwar Yahweh yana fushi da Isra'ila. AT: "tabbas Yahweh ya daina yin fushi da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Don me kike ɗauka da sauƙi haka batun canza hanyoyinki?

Yahweh yana tsawata wa Isra'ilawa saboda sun canza daga wata masarauta zuwa wata don taimako amma ba su dogara ga Allah don taimako ba. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Kema za ki fita daga can a wulaƙance

"Za ku fita daga Masar"