ha_tn/jer/02/29.md

585 B

Ku 'yan wannan tsara! Ku saurari maganata, maganar Yahweh!

Maganar "wannan tsara" tana nufin mutanen da suka rayu lokacin Irmiya. AT: "Ku da ke raye a yau, ku mai da hankali ga abin da Ni, Yahweh, na ce muku"

Don me mutanena zasu ce, 'Bari mu yi yawo mu zagaya, ba zamu ƙara zuwa wurin ka ba?

Anan "jeji" ť da "ƙasa mai duhu" "misalai ne don haɗari. Allah yayi amfani da wannan tambayar don tsawata wa Isra'ilawa saboda aikatawa kamar yana da haɗari. AT: "Kuna yi kamar na kasance kamar jeji ko ƙasa mai duhu a gare ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)