ha_tn/jer/02/23.md

1.5 KiB
Raw Permalink Blame History

Dubi abin da ka yi a cikin kwarurruka! Yi la'akari da abin da kayi, kai raƙumi ne mai gaggawar tafiya mai gudu nan da can

Allah yayi magana game da Israila tana bautar waɗansu alloli kamar suna kamar rakumi na mata waɗanda ke gudu zuwa wurare daban-daban suna neman raƙumi ɗa da za su aura. AT: "Kun kasance kamar raƙumar mace mai saurin gudu da gaba tana neman raƙumi ɗa wanda zai aura tare da shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

jakar jeji wadda ta saba da zaman jeji, a cikin zuffarta tana numfasa iska! Wa zai tsai da sha'awarta? Babu daga cikin mazajen da ke buƙatar ya gajiyar da kansa wajen binta

Allah ya yi magana game da Isra'ilawa suna bautar gumaka kamar suna jakin jeji na daji da ke gudu don neman jakuna maza. AT: "Kuna kamar yarinya ce ta jaki da ke zaune a jeji. Lokacin da take son yin aure sai ta zama ba ta da iko kuma tana yawan shan iska don neman abokin aure" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Dole ka tsaida ƙafafunka daga zama marar takalmi kuma maƙogwaronka daga jin ƙishi! Amma ka ce, 'Ba bege! A'a, Ina ƙaunar bãƙi kuma zan bi su!

Allah yayi magana game da Isra'ila suna son su bauta wa waɗansu alloli kamar suna gudu a cikin hamada suna neman waɗancan allolin. AT: "Na gaya muku ku daina gudu nan da can kuna bin gumakan ƙarya, domin duk abin da yake yi shi ne takalmanku sun tsufa kuma sun sa ku ƙishirwa ƙwarai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])