ha_tn/jer/02/20.md

1.1 KiB

Gama na karye karkiyar da kake da ita tun zamanin dã; na yanke sarƙƙoƙinka. Duk da haka ka ce, 'Ba zan yi bauta ba!

Anan "karya karkiyarku" ť kuma "yage muku ƙugiyoyinku" ť misalai ne don 'yantar da su daga bautar. Jama'ar Isra'ila suka zama bayi a ƙasar Masar. AT: "Tun da daɗewa na sake ku daga bauta, amma har yanzu kun ƙi bauta mini!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da shike ka russuna wa kowanne tudu mai tsawo da gindin kowanne itace mai ganye, kai mazinaci

Abin da suka durƙusa za a iya bayyana shi a sarari. Anan "mazinaci" a misalai ne ga wanda yaci amanar Allah. AT: "Kun rusuna wa gumaka kuna bauta musu a maimakon ni, kamar matar da take yin zina da ba ta da aminci ga mijinta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Na dasa ka a matsayin zaɓaɓɓen inabi, cikakke daga iri marar aibi

Allah yayi magana akan sanya mutanensa su zama babbar al'umma a cikin Kan'ana kamar dai su zuriyar innabi ne wanda ya shuka. AT: "Ni, Yahweh, na fara ku da kyakkyawar farawa, kamar manomin da ke amfani da kyakkyawan iri don shuka mafi kyau irin itacen inabi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)