ha_tn/jer/02/14.md

980 B

Ko Isra'ila bawa ne? An haife shi a gidan ubangidansa? To don me ya zama abin washewa?

Duk da cewa Yahweh yana magana da Isra'ilawa, ya yi amfani da mutum na uku kamar yana magana da wani game da Isra'ila. AT: "Isra'ila, kai bawa ne? An haife ku a gida? Don haka me ya sa kuka zama ganima?" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Yan zakuna sun yi masa ruri

Rudani sauti ne mai karfi wanda dabbar daji ke yi idan ya kawo hari.

zasu aske ƙoƙon kanku

Masarawa suna aske kan bayinsu don yi musu alama a matsayin bayi.

Ba ku ne kuka yi wa kanku wannan ba lokacin da kuka yashe da Yahweh Allahnku, yayin da yake bishe ku a hanya?

Yahweh yayi amfani da wannan tambayar don tunatar da Isra'ila cewa laifin su ne cewa abokan gaba suka kawo musu hari. AT: "Kun jawo wa kanku wannan ne ta hanyar barin Ubangiji Allahnku yayin da yake jagorantarku a kan hanya." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)