ha_tn/jer/02/12.md

573 B

Sun yi watsi da maɓuɓɓugan ruwayen rai

Allah yana maganar kansa kamar shi maɓuɓɓugan ruwan rai ne. AT: "sun watsar da ni, maɓuɓɓugansu na ruwan rai" ko "sun watsar da ni, wanda yake kamar maɓuɓɓugan ruwan rai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

hudaddun randuna waɗanda ba zasu iya riƙe ruwa ba

Allah ya yi magana game da allolin ƙarya kamar dai su rami ne da mutane suke haƙa domin samun ruwa. AT: "sun tafi ga gumakan ƙarya, waɗanda suke kamar rijiyoyin da suka haƙa wa kansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)