ha_tn/jer/02/09.md

662 B
Raw Permalink Blame History

'ya'yan 'yayanku

"al'ummominku masu zuwa"

Domin ƙetarewa zuwa gaɓar Kittim

Kittim tsibiri ne da ke yamma da Isra'ila. A yau ana kiran ta Cyprus. Tana wakiltar dukkan ƙasashe zuwa yamma da Israila. AT: "tafi yamma zuwa hayin tekun zuwa Kittim" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Ko al'umma ta musanya allolinta, ko da shike su ba alloli ba ne?

Allah ya yi amfani da wannan tambayar ya gaya wa Isra'ilawa cewa sauran al'umman suna ci gaba da bautar gumakansu. Basu canzawa suna bautar wasu alloli. AT: "Za ku ga cewa babu wata al'umma da ta taɓa musanya gumaka ... alloli." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)