ha_tn/jer/02/04.md

788 B

gidan Yakubu, dukkanku iyalin gidan Isra'ila

Yakubu da Isra'ila sunaye biyu ne na mutum ɗaya, kuma waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin rukuni ɗaya ne na mutane. AT: "dukkan ku zuriyar Yaƙubu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Yahweh ya faɗi haka, "Wanne laifi ubanninku suka iske tare da ni, da suka yi nisa daga bi na? Da suka bi alloli marasa amfani su kansu kuma suka zama marasa amfani?

Yahweh yana amfani da waɗannan tambayoyin don ya ce tunda bai yi laifi ba, bai kamata mutanensa su ƙi shi ba kuma su bauta wa gumaka. AT: "Ban yi wa kakanninku laifi ba, don haka bai kamata su yi nisa da bina ba, kuma bai kamata su bi gumaka marasa amfani ba. Yin hakan su da kansu sun zama marasa amfani!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)