ha_tn/jdg/21/22.md

312 B

Ku yi mana tagomashi

AT: "ku yi mana alheri" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Ba ku da laifi, tun da ba ku bayar da 'ya'yanku mata ba a gare su

Wannan na nufin mazajen Shilo ne. Saboda ba su ba da 'ya'ya mata ga mazajen Benyamin yarda ba, ba su karya alƙawarin da suka yi a Mizfa.