ha_tn/jdg/21/20.md

259 B

kowanen ku ya kama wa kansa mata

Za a iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: "kowannenku ya kama dayan 'yan matan Shilo, ku koma da ita tare da shi zuwa kasar Benyamin don ku zama ita matarku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)