ha_tn/jdg/21/18.md

261 B

ya ba da mace ga Benyamin

A nan "Benyamin" na nufin zuriyar maza na Benyamin. AT: "ya ba da mace ga mazajen Benyamin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Lebona

Wannan sunan birni ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)