ha_tn/jdg/21/11.md

147 B

waɗanda ba su taɓa sanin namiji ba

Wannan hanya ce ta ladabi da ake faɗi game da jima'i. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)