ha_tn/jdg/21/01.md

563 B

Daga nan mutanen Isra'ila suka ɗauki alƙawari a Mizfa

Wannan bayanin asalin ya gaya wa mai karatu game da alƙawarin da Isra'ilawa suka yi a Mizfa kafin yaƙin tare da Benyaminawa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

Meyasa, Yahweh, Allah na Isra'ila, wannan irin abu ya faru da Isra'ila, cewa a yau ɗaya daga cikin kabilunmu ya ɓace

Za a iya fassara wannan tambaya a matsayin wata sanarwa. AT: "Ah Yahweh, muna bakin ciki cewa ɗaya daga kabilan Isra'ila sun lalace gaba ɗaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)