390 B
390 B
Muhimmin Bayani:
Wannan aya ta ci gaba da bayanin asalin don bayyana wa mai karatu yadda maharan suka ci mutanen Benyamin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)
za su juya daga yaƙin
"sojojin Israila za su juya daga yaƙin"
kayar da su a gabanmu
Za a iya faɗin wannan a matsayin aikatau. AT: "mu ci su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)