ha_tn/jdg/20/36.md

465 B

Mutanen Isra'ila kuwa sun ba Benyamin sarari, sabo da suna la'akari da mutanen da ke ɓoye a kewaye da Gibiya

Daga wannan jumla zuwa ƙarshen aya ta 41 bayani ne na asali don bayyana wa mai karatu yadda maharan suka ci mutanen Benyamin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

sun ba Benyamin sarari

Wannan na nuna cewa sun gangan ja da baya. AT: "suka yarda mutanen Benyamin don matsawa gaba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)