388 B
388 B
suka yi yaƙi da mutanen
Za a iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: "suka yi yaƙi da mutanen Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Suka fara kashe wasu daga cikin mutanen
Za a iya bayyana cikakkiyar ma'anar wannan bayani. AT: "Mazajen Benyamin suka fara kashe wasu daga cikin mazajen Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)