Ma'anar wannan magana a cikin juyin Ibraniyanci ba a sarari. Yana iya cewa sojojin suna tsaya daga Gibiya a shirye don yaƙi.