ha_tn/jdg/20/05.md

187 B

ku ba da shawara ku kuma ɗauki mataki a nan

Waɗannan kalmomin suna nufin abu ɗaya ne. An yi amfani dasu tare a nan don ƙarfafawa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)