ha_tn/jdg/20/03.md

198 B

Yanzu

Ana amfani da wannan kalmar wajen dakatar da wani sahin asalin almara. A nan marubucin na ba da bayayin karin haske game da abin da mutanen Benyamin suka sani.

domin mu kwana

"na dare"